Thursday, August 31, 2023

Yanzu-Yanzu: CBN ya kara wa’adin daina amfani da tsoffin kudi zuwa 10 ga Fabrairu

Manyan Labarai

Yanzu muke samun labarin cewa, babban bankin Najeriya ya dage wa’adin da ya sanya na daina amfani da tsoffin kudade a Najeriya.

A cewar rahoton Channels Tv, CBN ya mai da wa’adin zuwa 10 ga watan Fabrairun 2023.

Wannan na fitowa ne daga wata sanarwar da gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya fitar a yau Lahadi 29 ga watan Janairu.

Karin bayani na nan tafe…

Duba nan: